Wiktionary hawiktionary https://ha.wiktionary.org/wiki/Babban_shafi MediaWiki 1.39.0-wmf.26 case-sensitive Media Special Talk User User talk Wiktionary Wiktionary talk File File talk MediaWiki MediaWiki talk Template Template talk Help Help talk Category Category talk TimedText TimedText talk Module Module talk Gadget Gadget talk Gadget definition Gadget definition talk Gashinbaki 0 3972 19332 18479 2022-08-28T13:42:58Z 787IYO 2782 Inganta shafi wikitext text/x-wiki [[File:Lukashenko's moustache.jpg|Gashinbakin wani mutum mai suna Lukashenko|thumb|230px]] '''Gashin baki''' {{Audio|Gashin baki.ogg|Gashinbaki}} wani [[Gashi|Gashi]] ne dake fitowa tsakanin baki da hancin mutum [[Baligi|baligi]].<ref>Neil Skinner,1965:Ƙamus na Turanci da Hausa.ISBN 9789781691157.P,111</ref> ==Misalai== *Yan sanda suna yawan barin gashinbaki *Gashinbaki na yayi yawa zanje na rage shi *Malan Audu yanar gashin baki irin na Samanja ==Manazarta== [[Category:Sashin Jiki]] 3llpma4x63jbfvp2d506ufe6umm9n7y Dan tsako 0 5669 19330 19066 2022-08-28T13:40:25Z 787IYO 2782 Inganta shafi wikitext text/x-wiki '''Ɗantsako''' ɗan ƙaramin kaza ne wanda aka haifa kafin yayi kwari. ==MISALI== *Wannan kazan tana cakulin ɗantsakon nan. ==KARIN MAGANA== *Ɗan tsako samikaƙi dangi. qjd1tjmag0h0babi23h018zjdykzevu 19331 19330 2022-08-28T13:41:15Z 787IYO 2782 /* KARIN MAGANA */Inganta shafi wikitext text/x-wiki '''Ɗantsako''' ɗan ƙaramin kaza ne wanda aka haifa kafin yayi kwari. ==MISALI== *Wannan kazan tana cakulin ɗantsakon nan. ==KARIN MAGANA== *Ɗan tsako sami kaƙi dangi. qd640pdqr7722w36j3i73eaey49kd1p Tallemiya 0 5734 19327 2022-08-28T13:03:25Z Misbahu umar 3199 Created page with "==hausa== ==bayani== '''Tallenmiya''' tukunyane da ake anfani dashi domin girka miya. :'''suna''' ''jam'i''. Talluna ==misalai== * maman tanko tasayo tallunan miya akasuwa in zakusaya. * zamu daura miya da tallen maman islam." wikitext text/x-wiki ==hausa== ==bayani== '''Tallenmiya''' tukunyane da ake anfani dashi domin girka miya. :'''suna''' ''jam'i''. Talluna ==misalai== * maman tanko tasayo tallunan miya akasuwa in zakusaya. * zamu daura miya da tallen maman islam. bfvs0ym9ymtpzv9i07cr2kbj7rhvmsm Dauki 0 5735 19328 2022-08-28T13:16:37Z Misbahu umar 3199 Created page with "==hausa== ==bayani== '''Dauki''' naman da ake anfani dashi a miya. :'''suna''' ''jam'i''. Daukina ==misali== Wannan miyan yayi dadi amman saidai ba dauki aciki." wikitext text/x-wiki ==hausa== ==bayani== '''Dauki''' naman da ake anfani dashi a miya. :'''suna''' ''jam'i''. Daukina ==misali== Wannan miyan yayi dadi amman saidai ba dauki aciki. ootk9xgc7o1tewc2jrzyetkstaw4tdz Madauki 0 5736 19329 2022-08-28T13:33:08Z Misbahu umar 3199 Created page with "==hausa== ==bayani== '''Maɗauki''' daro ko wani abu mai hannu. :''' suna''' ''jam'i''. Maɗaukuna ==misali== * sunɗebo ruwa a maɗauki." wikitext text/x-wiki ==hausa== ==bayani== '''Maɗauki''' daro ko wani abu mai hannu. :''' suna''' ''jam'i''. Maɗaukuna ==misali== * sunɗebo ruwa a maɗauki. gp7lir9rtqn8h6lfkp7e7sx50qvlqn7 Baligi 0 5737 19333 2022-08-28T13:44:47Z 787IYO 2782 Ƙirƙiran kalma wikitext text/x-wiki '''Baligi''' wannan kalmar na nufin mutum mace ko namiji wanda ya kai matakin fara fidda maniyi cyqp67yb3jyloxw40907g22ryhmjapd Haɗin gambiza 0 5738 19334 2022-08-28T21:12:31Z 787IYO 2782 Ƙirƙiran shafi wikitext text/x-wiki '''Haɗin Gambiza''' wannan kalmar na nufin mutum ya haɗa kayan da ba iri ɗaya ba ko kuma wani abu daban daban.<ref>{{Cite book|last=Newman|first=Paul|title=An Encyclopedia Reference Grammar|publisher=Yale University Press New Heaven and London|year=2000|ISBN=9780300122466}}</ref> === Manazarta === {{reflist}} ibq2724gxtkl6h4d4vs0p8okqcxsocr Juyi 0 5739 19335 2022-08-29T04:49:04Z 787IYO 2782 Ƙirƙiran shafi wikitext text/x-wiki '''Juyi''' wannan kalmar na nufin mutum ko dabba ya chanja yanayi na ƙwanciya ko wani abu mai kama da haka hvcpj0y5p729e4cj0wrrpswwfianq7d Gurya 0 5740 19336 2022-08-29T11:56:05Z Misbahu umar 3199 Created page with "==hausa== ==bayani== '''Gurya''' Wani irine da ake anfani dashi domin shuka audoga. :'''suna''' ''jam'i''. Guryaye ==Misali== * lado yaje gona zai shuka gurya." wikitext text/x-wiki ==hausa== ==bayani== '''Gurya''' Wani irine da ake anfani dashi domin shuka audoga. :'''suna''' ''jam'i''. Guryaye ==Misali== * lado yaje gona zai shuka gurya. 9q5rewtvsuhcvs4hsotj1s9b19oxc7i